Kannywood
Yau Shekaru 15 Dai Dai Da Rasuwar Ahmad S. Nuhu
Ayau Daya Da Watan Daya Na Shekara Dubu Biyu Da Ashirin Da Biyu Ne Ahmad S. Nuhu Ya Cika Shekaru (15) Da Rasuwa, Sanadiyyar Hadarin Mata Daya Ritsa Dashi.
Antattauna Da Tsohuwar Matarsa Wato Hafsat Shehu Kan Halin Da Take Ciki, Inda Ta Bayyana Cewa Har Yanzun Tana Kewar Mijin Nata, Sannan Kuma Har Yanzun Tana Cikin Alhinin Rashin Sa.
Nan Ne Ita Hafsat Din Ta Fashe Da Kuka A Cikin Hirrar Da Shafin BBCHausa Suyi Da Ita.
Kalli Ciakken Hirar Anan.







