Hotuna

Yaron Maryam Wazeery Ya Cika Shekara Guda Da Haihuwa

Yaron Tsohuwar Jarumar KannyWood Maryam Wazeery (Laila) Ya Cika Shekara Guda Da Haihuwa. Kalli Kyawawan Hotunan Yaron Na Cika Sheakara Daya.

A Kwana A Tashi Ba Wuya, A Wayanni Kadan Dasu Gabata Ne Tsohuwar Jarumar Ta Cika Shekaru Biyu Da Shiga Dakin Mijinta, Idan Baku Manta Ba, Tsohon Dan Wasan Kwallon Nigeria Tijjani Babban Gida Shine Ya Aure Ta.

Shekarar Data Gaba Ta Kuma Tayi Murna Da Farin Ciki Tare Da Iyalan Tijjani Babangida Na Samun Da Namiji Da Suyi. Yanzun Kuma Allah Yayi Har Yaron Ya Cika Shekara Guda Kuma Alamomin Wayo Sun Tabbata Gareshi.

Muna Fatan Allah Ya Raya Shi. Kuma Allah Ya AlbarKace Shi Amin Summa Amin.

Back to top button
error: Content is protected !!