Video

Yaron Adam A Zango Na Shan Suka Saboda Wannan

Yaron Adam A Zango (Masur Makeup) Na Shan Suka Saboda Bayyana Bidiyon Yan Mata Tsirara Suna Wanka. Bidiyon Daya Wallafa A Shafin Sada Zumunta. Ya Nuna Wasu Mata Da Maza Suna Wanka A Wani Beach A Garin Lagos.

Yayi Bidiyon Ne Domin Taya Mutane Murnar Zagayowar Babon Shekara, Inda A Karkashin Bidiyon Ya Rubuta “Happy New Year” Sai Dai Wallafa Bidiyon Keda Wuya Masur Din Ya Fara Shan Caccaka Kan Bidiyon, Inda Mutane Da Dama Su Bayyana Ra’ayoyinsu.

Ra’ayoyin Mutane

Back to top button
error: Content is protected !!