Kannywood
Yarinyar Hadiza Gabon Ta Cika Shekaru 7
Diyar Jaruma Hadiza Gabon Ta Cika Shekaru 7 Da Haihuwa, Diyar Nata Mai Suna Maryma, Ta Cika Shekaru Bakwai Ne A Ranar 08/10/2020.
Kamar Dai Yanda Hadiza Gabon Din Ta Wallafa A Shafin Sada Zumunta,
Muna Fatan Allah Ya Karo Mata Shekaru Masu Albarka



https://www.instagram.com/p/CGD13mCBaDk/?igshid=xsdb3blobswb







