Kannywood
Yaran Wasu Jaruman KannyWood Dasu Kusan Kai Munzalin Aure
Wasu Daga Cikin Yan Mata ‘Ya ‘yan Jaruman KannyWood, Dasu Kusan Kai Munzalin Aure, Wanda Ko Yanzun Zasu Iya Zama Dakin Mazajensu, Allah Ya Albarkaci Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Yara, Inda Wasu Daga Cikin Yaran Nasu Zuwa Yanzun Sun Kai Munzalin Aure.
Wasu Kuma Da Sauransu. Cikin Yaran Jaruman Damu Kawo Muku, Mun Hada Da ‘Yar Gidan SarKi Ali Nuhu, Da ‘Yar Gidan Sani Danja Da Mansura Isah, Sai ‘Yar Gidan Umma Shehu, Da ‘Yar Gidan Ibrahim Mai Shinku Da Kuma Diyar Jaruma Hafsat Idris.
Bayan Wadannan Akwai Wasu Ma Da Dama Wanda Bamu Sami Damar Kawo Muku Bayani Akansu Ba. Muna Fatan Allah Ya AlbarKaci Rayuwarsu, Tare Da Fatan Allah Ya Kai Lokacin Da Za.a Aurar Dasu Lfiya Amin.







