Kannywood
Yaran Adam A Zango Sunba Ummi Rahab Hakuri
Wasu Daga Cikin Yaran Jarumi Adam A Zango Umar Big Show Tare Da Babulaye Sun Fito Sun Ba Matashiyar Jaruma Ummi Rahab Hakuri, Bayan Rigimar Daya Faru Tsakanin Ummi Rahab Da Adam A Zango.
Inda Kwanaki Su Fito Suma Jarumar Tatas, Yanzun Sun Fito Sun Bata Hakuri.
Ga Ciakken Labarin Anan.







