E News
Yar Shekara 17 Ta Sauke Alkur’ani Mai Tsarki Ta Kuma Kammala Karatun Degree
Yadda Matashiya ‘Yar Shekaru (17) Ta Sauke Alkur’ani Mai Tsarki Ta Kuma Kammala Karatun Degree A Jihar Katsina.
Yadda Wata Ƙyakkyawar Budurwa Ƴan Kimanin Shekaru (17) Mai Suna Aisha Mu’azu Yar Asalin Jihar Katsina Ta Sauke Alkur’ani Mai Girma A Madaratul “Darul Ilimi Watr-Thakafan Dake Unguwar Modoji a jihar Katsina,
Abin Bai Tsaya Nan Ba Kuma Ta Kamala Karatun Degree Ta a Jami’ar Umaru Musa Dake Jihar Katsina.
Allah kasa ta amfani abinda aka koya amin