Labarai

Yar Gidan Gwamnan Katsina Ta Kammala Karatun Jami’ar Amurka

Yar Gidann Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda Ta Kammala Karatu A Jami’ar Amurka Dake Adamawa

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Radda Ya Halarci Bikin Kammala Karatun Diyarsa, Amina Dikko Radda A Jami’ar Amurka Dake Najeriya A Birnin Yola, Jihar Adamawa, Wadda Ta Karanci Digirinta Na Farko A Fannin (Entrepreneurship And Management) Yau Asabar

Jami’ar Dai Mai Zaman Kanta, Mallakin Tsohan Mataimakin Shugaban Kasa Ce, Alhaji Atiku Abubakar Kuma Wannan Shi Ne Karo Na 15 Da Take Bikin Yaye Dalibanta.

 

Back to top button
error: Content is protected !!