Labarai
Yanzun Yanzun: An Yanke Hukuncin Su Murja Ibrahim
Yanzu Yanzu: Kotu Ta Anyanke Hukuncin Murja Ibrahim Kunya (‘Yar Tiktok) Da Mai Wushirya! Labarin Da Muke Samu Daga Gidan Radiyon Freedom Radio, Kotu Ta Sake Murja Ibrahim Tare Da Abokanta.
Murja Ibrahim Kunya Tun Kwanakin Baya A Kamata Kan Wasu Zargi Da Akayi Mata, Na Hadawa Da 6ata Tarbiyya, Da Kalamai Na Batsa Da Wasu Laifuka.
Daga Baya Ma An Kama Abokinta Wato Idris Mai Wushirya.
Ga Yadda Shari’ar Ta Kasance.







