Kannywood

Yanzun Ya Tabbata Auren Maryam Malika Ya Mutu

 

Kwanakin Baya Ne Aka Dinga Samun Rade Radin Cewa Auren Tsohuwar Jaruma Maryam Malika Ya Mutu. Inda Daga Baya Wani  Mutum Mai Suna (Umar) Dake Ikirarin Cewa Mijinta Ne Ya Karyata Lamarin.

Inda Ya Kira Ya Tabbatar Mana Da Cewa Yana Tare Da Matarsa Kuma Sharri Ake Mata.

Yanzun Kuma Ya Tabbata Cewa Tabbas Auren Tsohuwar Jarumar Ya Mutu. Inda Akaga Ta Fito A Wani Sabon Shiri Mai Dogon Zango. Wanda Jarumi Abdul M Shareef Ya Bada Umarni.

Inda Tashar HausaMedia YouTube Channel Su Wallafa Bidiyon Jarumar Bayan Mutuwar Aurenta.

Kalli Videon Nata Anan

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button