Video
Yanzun Ya Tabata Ba Babana Bane Matsalar Nigeria
Yanzu ta tabbata babana bashi ne matsalar Nigeria ba Inji Zahra Buhari
Yar Gidan Shugaban Kasa Muhammad Buhari, Wato Zahra Buhari, Tayi Murtani Bayan Da Aka Gano Abincin Tallafin Covid19 Da Aka Bayar, Governoni Sunki Rabama Talakawansu.
Inda Ta Fito Tayi Bayanai Akan Lamarin.
Kalli Videon Nan Domin Sauraren Cikaken Bayanin.