Kannywood
Yanzun Nan: Aminu Saira Ya Fadi Ranar Sake LABARINA Season3
Yanzu – Yanzun Nan, Malam Aminu Saira Ya Fadi Asalin Hakikanin Ranar Da Za.a Saki Tallan Shirin Nan Mai Farin Jini Wato LABARINA Season 3 (Zango Na Uku).
Inda Ya Bayyana Cewa Za.a Fara Sakin Tallan Fim Din Ranar Jumma’a Mai Zuwa.. A Jikin Tallan Season 3 Din Ne Za.aga Ranar Da Za.a Fara Nuna Shirin A Talabijin.
Ya Fitar Da Sanarwar Ne A Shafinshi Na Sada Zumunta Facebook Da Kuma Instagram.
Ga Sanarwar Kamar Haka.








