Kannywood

Yanzun Ma Na Fara Waka. Cewar Safara’u

Yanzun Ma Na Fara Waka Cewar Safara’u Kwana Casa’in, Sai Dai Tasha Radi Masu Zafi A Hannun Yan Tiwita. Mutane Nata Kalubalantar Safiya Yusuf Wato Safara’u Kan Sabuwar Dabi’ar Wakar Data Dauka.

Tsohuwar Jarumar Dai Ta Fara Bayyana Cikin Wakokin Salon Gambatar Turawa Da Ake Kira Da (Rapping) Inda Take Taka Rawa Sosai Yanzun Haka, Sai Dai Mutane Da Dama Suna Ganin Yanayin Sabon Rayuwar Data Daukarma Kanta Bai Dace Da Ita Ba Kwata Kwata.

Sannan Zakuji Labarin Cewa Jaruma Saratu Gidado Zata Tsaya Takarar Senator A Jihar Kano. Ga Cikakken Labarai A Wannan Bidiyon.

 

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button