Kannywood

Yanzu – Yanzu : Gwamnatin kano Ta Kama Nazir Sarkin waka

A yau ne Majiyarmu ta samu labari daga shafin dan uwansa kuma yayansa aminu saira ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda yake cewa.

Ina mai alhinin sanar da Yan uwa da Abokan Arziki ce hukumar Tace fina-finai karkashi Gwamnatin Jihar kano Ta sake kama Dan Uwana NAZIRU M. AHMAD. (Sarkin waka) A yanzu haka yana tsare. Karin bayani na nan tafe…”

 

Ku kasance tare damu domin kawo muku cikakken bayyanin wannan kamawa da hukutamar tace fina finai karkashin gwamnatin kano tayiwa nazir Sarkin waka daman wannan ba shine na farko ba.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

  1. Assalamualaikum warahamatullah. Lallai Rahama Sadau ta aikata abinda baikamata ba.saidai wani lokacin mutum yakanyi Amfani wani domin ya isar da sakon sa.shi wannan kafiri da yayi batanci ga fiyayyan halitta Annabi Muhammad (S.A.W) ya yi Amfani ne da Photos din Rahama Sadau domin ya isar ta sakonsa ga Daukacin musulmai.sabida yasan cewa ta fuskar yan kannywood sakon sa zai isa gaduk inda yake so yaje.to ina kira ga dukkan wadanda sukeda hakki na aikin a cikin kannywood da sudaina yin abinda wani zai iya Amfani dasu domin batanci ga fiyayyan halitta Annabi Muhammad ko kuma ga Musulunci baki Daya.yau idan da photos din da Rahama Sadau ta Dora.shigarta tayi daidai da koyarwar addinin Musulunci to da hakan bai faru ba.muyi kokari mudaina bawa kafirai damar da zasu isar da wani sakon na batanci ga Al’ummar mu ba.Allah ya bamu ikon gyarawa gaba daya.

Back to top button