Kannywood
Yanzu Yanzu: Allah Yayiwa Umar Malumfashi Rasuwa
Innalillahi wainna ilaihirrajiun Allah Ya Yiwa Jarumi Umar Malunfashi Rasuwa (Yakubu Kafi Gwamna) Yanzun Muke Samun Rasuwar Babban Jarumin Na Masana’antar KannyWood.
A Kwanakin Dasu Gabata Ne Dai Muka Sami Labarin Cewa Jarumin Yana Fama Da Matsanancin Rashin Lafiya. Inda Yake Neman Mutane Su Masa Addu’a. Sai Yau Muke Samun Labarin Rasuwan Jarumin.
Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Jikansa Ya Gafarta Masa Yasa Ya Huta Amin Summa Amin.