Kannywood

Yanzu Yanzu: Allah Yayima Ahmad Tage Rasuwa

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un.
Allah ya yi wa daya daga cikin masu daukar hoto kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Ahmad Tage rasuwa.

Ya rasu sakamakon gajeruwar rashin lafiya da ya yi ta fama da ita. Muna rokon Allah ya jikansa da rahama.

Via @isah_bawadoro

https://m.youtube.com/watch?v=EYZGLawO0JM
Back to top button
error: Content is protected !!