Kannywood

Tun Farko Nice Aso A Dauka A Matsayin Sumayya

Tun Farkon Shirin Labarina Nice Sumayya Daga Baya Wani Yasa A Canjani A Maye Gurbina Da Nafisa Abdullahi, Daga Baya Kuma Na Dawo Na Maye Gurbi Na. Jaruma Fati Washa Tayi Bayanin Yadda Akayi Ta Tsinci Kanta A Cikin Shirin Labarina.

Tun A Shekarar 2016, Aso Asa Jarumar A Matsayin Itace Wacce Za.a Fara Yin Shirin Da Ita, Sai Wani Producer Ya Maye Gurbinta Da Nafisa Abdullahi.

Jarumar Tayi Bayanin Yadda Lamarin Ya Faru.

Back to top button
error: Content is protected !!