Kannywood

Yanda Zainab Indomie Ta Dawo HarKar Fim

Tsohuwar Jaruma Zainab Indomie Ta Sake Dawowa HarKar Fim Din Hausa, Inda Aka Nuna Jarumar Tare Da Adam A Zango A Wani Sabon Fim Da Suke Shiryawa Mai Suna Asin Da Asin.

Wannan Dawowar Nata Ta Dawo Ne Ta Hannun Jarumi Adam A Zango. Idan Ba.a Manta Ba. Shekarun Baya Jarumar Ta Dawo HarKar Fim Inda Bata Dade Ba Kuma Saita Koma.

Ana Sa Ran Wannan Karon Zata Dade Kuma Za.aci Gaba Da Amfani Da Ita Cikin Sabbin Fina Finai.

Ga Yanda Suke Cashe Rawa Tare Da Jarumi Adam A Zango Na Wata Waka Mai Suna Diana.

https://m.youtube.com/watch?v=kH_rDZZVPg4

 

Back to top button
error: Content is protected !!