Labarai

Yanda Yan Kwankwasiyya Suyi Sallar Neman Nasara A Kotu

Yanda Ƴan Kwankwasiyya Maza Da Mata A Jihar Kano, Sun Gabatar Da Sallah Da Kuma Addu’o’i Domin Neman Nasara A Kotu Na Tsari’ar Da Ke Kan Kasancewa Tsakanin Sabon Gwamnan Kano Dan Bangaren Kwankwasiyya (Abba Kabir Yusuf) Da Kuma Abokin Gwabzawarsa Na Bangaren Jam’iyyar APC Gawuna.

Wanné Fata Zaku Yi Musu?

Back to top button
error: Content is protected !!