Kannywood
Yanda Yan KannyWood Ke Nunama Matayensu Soyayya
Kalli Yanda Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Ke Nunawa Mataye Su, Soyayya. Da Yawan Jaruman KannyWood Sanannu Sunyi Aure Wasu Ma Harda Yara Manya Da Suke Dasu.
Wasu Cikin Jaruman Sukan Iya Nuna Fuskokin Matayen Nasu Wasu Kuma Har Yau Zamu Iya Cewa Suna Kishin Matayen Nasu Inda Ko Kadan Basu Nunawa Duniya Su.
Mun Samo Muku Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood, Wanda Suke Kokarin Nunawa Matan Nasu Soyayya, Inda Suke Bayyana Soyayyar Nasu Har A Shafukan Sada Zumunta.
Wasu Suna Ganin Hakan Bai Dace Su Dinga Nunawa Duniya Irin Halin Da Suke Ciki Tare Da Iyalansu Ba. Yanda Wasu Suna Ganin Ba Wata Matsala Bane Tunda Matansu Ne Na Halak Malak.
Ya Ku Kuke Ganin Abun A Ra’ayinKu?? Kalli Bidiyon Nan Domin Kallo Su.