Labarai
Yanda Wata Ta Haife Yan Biyu Kuma Ta Zubar Dasu
Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un! Yanda A Tsinci Jarirai Yan Biyu, Dukansu Mata.. Uwansu Ta Zubar Dasu Ba.a Dade Da Haifansu Ba. Sannan Ta Gudu!
Labarin Da Muke Samu. Shine Na Wasu Jarirai Guda Biyu Yan Biyu An Tsincesu A Wani Guri Bayan Ba.a Jima Da Haifansu Ba, Duk Da Bamusan A Inda Wannan Lamari Ya Faru Fa. Amma Dai Lamarin Ya Tashi Hankula Sosai.
Ganin Cewa Haihuwarsu Fa Akayi. Kuma Ba Guda Daya Ba. Su Biyu Aka Haifa, Zuwa Yanzun Dai Yaran Wanda Dukansu Mata Ne. Suna Hannun Wasu Bayin Allah Sun Daukesu.
Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Rayasu.