Kannywood

Yanda Wasu Jaruman KannyWood Su Canja

Kalli Yadda Wasu Jaruman KannyWood Suka Sauya Daga Kananan Yan Mata Zuwa Manya Ko Tsofaffi! Duniya Kenan, A Kwana A Tashi Wata Rana Jariri Shima Tsufa Zaiyi,

Da Yawan Jaruman A Shekarun Baya Suna Jinsu Masu Kananan Shekaru Amma Kuma Yanzun Shekarun Jaruman Sun Ja, Yayin Da Wasu Daga Cikinsu Ma Sun Daina Fitowa A Cikin Fina Finai.

A Shekarun Baya Dukansu Sukan Fitone A Matsayin Yan Mata, Sai Dai Yanzun Kuma Suna Fitowa A Matsayin Iyaye, Sai Dai Kalilan Ne Daga Cikin Jaruman Da Suyi Aure Kuma Su Zauna Gidan Mazajen Nasu.

Wasu Sunyi Aure Wasu Kuma Basuyi Ba, Wasu Sun Fito Daga Dakin Mazajensu Kuma Sun Dawo Masana’antar KannyWood.

Kallesu Yadda Suka Sauya.

https://m.youtube.com/watch?v=wmc3rY-sOFw

 

Back to top button
error: Content is protected !!