Labarai
Yanda Wani Matashi Ya Aure Wata Da Kowa Ke Gudunta
Allah Daya Gari Ban Ban, Wani Matashi Ya Aure Wata Budurwa Da Kowa Ke Gudunta A Garin Bauchi. Inda Ita Budurwar Ta Taba Samun Matsalar Qonewa,
Ga Cikaken Hira Da Matashin. Wato Mijin Nata, Da Kuma Yanda Auren Nasu Ya Kasance.







