Kannywood

Yanda Wani Matashi Ke Zina Da Mata Da Sunan Mai Shadda

Ankama Wani Matashi Wanda Ke Zina Ko Kuma Ya Damfari Yan Mata Da Sunan Shine ABubaKar Bashir Mai Shadda, Da Zummar Idan Yayi Amfani Dasu Ko Su Biyashi Kudi Zai Sasu A Cikin Fim.

Matashin Ya Bayyana Yanda Yake Gudanar Da Wannan Mummunar Halin Nasa Bayan Ya Shiga Hannun Jami’an Tsaro.

Wani Matashin Shima Anyi YunKurin Yankashi A Kokarinsa Na Samun Gurbin Shiga Cikin Shirin Kwana Casa’in Na Tashar Arewa24.

Bayani A Bakin Mai Ita Yafi Dadi. Ga Cikakken Bayanan Su Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button