Labarai

Yanda Wani Kansila Ya Tallafawa Ƴan Mazaɓarsa Da Tuwo

Yanda Wani Kansila Ya Tallafawa Ƴan Mazaɓarsa Da Malmalan Tuwo

Wani Kansila ya gwangwaje al’ummar mazabarsa da tallafi (EMPOWERMENT) na malmalar tuwo a Hadejia dake Jahar Jigawa.

Wani abin da ya daga hankali a kafafen sadarwa da ya jawo cece-kuce shi ne, yadda duk wanda ya zo amsar tallafin tuwon sai an haska shi a hoto saboda ya zama shaidar ya karɓa.

Ya kuke kallon wannan tallafin ?

Back to top button
error: Content is protected !!