Kannywood

Yanda Wakar Warr Ta Rikita Matan Tiktok

Yanda Sabuwar Wakar Ado Gwanja Mai Suna “Warr” Ta Rikita Yan Matan Tiktok Da KannyWood, Wata Sabuwar Waka Da Mawakin Mata Wato Ado Gwanja Ya Saki, Ta Tada Kura A Shafukan Sada Zumunta, Inda Mata Da Yan Matan KannyWood Ke Hawan Wakar.

Yanda Matan Ke Hawa Wakar Har Ya Fara Zama Tsiya, Inda Wasu Ke Rawar Rashin Kunya Da Fishara,.. Sai Dai Wata Budurwa Ta Fito Tayi Magana Inda Tace Mutane Basu San Ma’anar Warr Dinnan Ba.. Amma Idan Aka Biyota Za.a San Menene Ma’anar Warr Dinnan.

Kalli Bidiyon Yadda Matan Ke Hawa Wakar Ta Warr.

https://youtu.be/tNfPSygPhmI

Back to top button
error: Content is protected !!