KannywoodVideos

Yanda Tsohuwar Jaruma Safiya Musa Ta Canja

Duniya Juyi Juyi! Daga Siririya Ta Zama Yar Lukuta, Kalli Yanda Tsohuwar Shahararriyar Jarumar KannyWood Safiya Musa, Ta Koma, Inda Jarumar Ta Zama Yar Lukuta.

Safiya Musa Taja Zarenta A Cikin Masana’antar KannyWood Na Lokaci Mai Tsayi, Inda Daga Baya Jarumar Tayi Aure, Kuma Zuwa Yanzun Allah Ya Albarkaci Tsohuwar Jarumar Da Yara.

Safiya Musa

Tsohuwar Jarumar Tayi Aure Ne Tun Lokacin Tana Kan Cin Ganiyarta A Cikin Masana’antar KannyWood, Lokacin Babu Wasu Jarumai Sosai Musanman Ma Mata.

Kalla Kuga Yanda Jarumar Ta Canja.

 

Back to top button
error: Content is protected !!