Kannywood
Yanda Takasance A Wajen Za6en Gwamnoni
Yanda Ta Kasance Daga Wajen Za6en Gwamnoni Da Yan Majalisun Jaha, / Anyiwa Aisha Humaira Ihu A Akwatin Za6e. Labarin Da Muke Samu Daga Wajen Za6e, Anyiwa Jarumar KannyWood Dinnan Aisha Humaira Zabe A Wajen Dangwala Kuri’a.
Dama Tun Kwanaki Anyi Hatsaniya Tsakanin Jarumar Da Mabiya Bayan Abba Gida Gida.







