Labarai
Yanda Ta Kasance A Zaman Kotu A Shari’ar Hafsat Chuchu
Yadda Zaman Kotu Kan Shari’ar Hafsat Chuchu Kan Kashe Saurayin Ta Nafi’u Gorondo Ya Kasance Daga Bakin Barista Musa Magashi
(Sau 7 ana karantawa Hafsat Chuchu tuhumar da ake yi mata amma ba cewa komai)
Ga cikakkiyar hirar da mu ka yi da Barista Haruna Magashi kan yadda zaman Kotun ya kasance: 👇
– Nagudu TV 📺