Kannywood
Yanda SarKin Waka Ke Wasa Da Daloli Tare Da Yaransa
Kalli Bidiyon Yanda Naziru SarKin Waka Ke Wasa Da Daloli Tare Da Yaransa Kanana, MashaAllah, Arziki Yayi.. SarKin Wakan Dai Mutum Ne Da Yake Yawan Son Yin Nishadi Tare Da Yaransa.
Wannan Wani Sabon Wasa Ne Da Akeyi, Inda Ake Rufema Mutum Ido Sai A Bashi Cokali Da Wani Faranti Ya Dinga Dibo Kuma. Toh Adadin Kudin Faya Dibo Adadin Yanda Za.abar Masa Kenan.
Kalli Bidiyon.
https://m.youtube.com/watch?v=Xp41gPRIK-8