Kannywood
Yanda Sadiya Haruna Ta Tsallake Rigiya Da Baya
Sayyada Sadiya Haruna Ta Tsallake Rijiya Da Baya Yayin Da Wasu Mungayen Mutane Suyi Kokarin Sace Ta, Inda Ita Tasha, Suka Yi Awon Gaba Da Kaninta.
Sadiya Harunan Ta Bayyana Yanda Lamarin Ya Faru, Inda Ta Bayyana Irin Tashin Hankalin Da Take Ciki.
Ga Bidiyonta Yadda Take Bada Labarin.







