Kannywood

Yanda Sadik Sani Saki Ke Shaqatawa Da Iyalansa

Kalli Yanda Jatumi Sadik Sani Sadik Ke Shaqatawa Tare Da Iyalansa A Bakin Ruwa Na Garin Lagos, Jarumin Dai Yana Daya Daga Cikin Jaruman Da Ke Kulawa Sosai Da Iyalansa.

Inda Ya Wallafa Wasu Hotuna Da Bidiyo Na Yanda Yake Shaqatawa Tare Dasu.

Kalla Hotuna Da Videon Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button