Yanda Nafisa Abdullahi Take Cashewa Da Azumi

Bidiyon Abin Mamaki, Yanda Jaruma Maryam Yahaya Tasha Hijabi Tana Rera Wakar Rayuwa Tana Wucewa, A Dai Dai Lokacin Ita Kuma Nafisa Abdullahi Cashewa Takeyi Na Wata Wakar Amarya, Inda Nafisan Ke Taka Rawa Kamar Ba Azumi Ba.

Kalli Bidiyon Inda Ya Dauki Hankula.

 

You might also like

Leave A Reply

Your email address will not be published.