Kannywood

Yanda Nafisa Abdullahi Da Hadiza Gabon Suba Hammata Iska

Shahararrun Jaruman KannyWood Nafisa Abdullahi Da Hadiza Aliyu Gabon, Sun Ba Hammata Iska, A Kwanakin Baya. Jaruman Dai Babu Wani Kwakwaran Dalilin Da Yasa Jaruman Fada.

A Inda Labarin Yazo, Ance Jaruma Hadiza Gabon Din Itace Tama Nafisa Abdullahi Mungun Duka, Sai Dai Ita Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Fito Ta Karyata Lamarin Kan Cewa Ita Hadiza Gabon Bata Mata Duka Ba. Sunyima Juna Duka Dai.

Ga Bidiyon Yanda Lamarin Ya Kasance.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button