Yanda Mata Zasu Rage Zafin Kishin Da Suke Fama Dashi

Idan Kinsan Kina Da Zafin Kishi, Ko Kuma Kasan Kana Da Mace Wacce Take Da Zafin Kishi Kuma Abun Yana DamunKa. Na Tabbata Wannan Bidiyon Zai Taimaka Maka. Ko Zai Taimaka Miki.

Wannan Bidiyon Malam Ibrahim Daurawa Ne Yayi Magana Akan Zamantakewar Aure Matsaloli Da Yanda Za.a Shawo Kansu.

Kalli Cikakken Bidiyon Anan.

 

You might also like

Comments are closed.