Video

Yanda Mata Ke Hawa Sabuwar Wakar Wash Baby

Bidiyon Yanda Mata Ke Hawa Sabuwar Wakar “Wash Baby” Wakar Da Tafi Na Ado Gwanja Rashin Kunya. Wata Sabuwar Rawar Wakar “Wash Baby” Wakar Da Abdullahi Amdaz Yayita Ta Rikita Yan Mata A Shafukan Zada Zumunta.

Inda Wakar Ake Rawar Rashin Kunya Kamar Yadda Akeyi A Wakar Ado Gwanta Ta “CHASS” Wakar Ta Karade Shafukan Tiktok Inda Yan Mata Marasa Kunya Keta Rububun Hawa Wakar. Inda Baitin Wakar Suke Cewa “Wash Baby” Maiya Faru Ne “Bayana Ke Mini Ciwo”.

Ga Dai Yanda Yan Mata Ke Rawar Fitsara Na Sabuwar Wakar Abdullahi Amdaz Din.

https://youtu.be/rbP3r5ZQDwk

 

Back to top button
error: Content is protected !!