Kannywood

Yanda Maryam Yahaya Ke Shaqatawa A Dubai

Kalli Yanda Jaruma Maryam Yahaya Ke Hutawa Da Shaqatawa A Kasar Dubai, Inda Jarumar Ta Tafi Domin Ta Murmure Na Rashin Lafiyar Da Tasha Fama Dashi.

Zuwa Yau Asabar Jarumar Ke Cika Sati Guda Da Tafiyarta Inda Alamu Sun Nuna Tana Jin Dadin Garin. Domin A Cikin Hotuna Da Bidiyoyin Da Jarumar Ta Wallafa, Ta Nuna Tana Cikin Nishadi Da Jin Dadi Tare Da Kawayenta.

Kalla Zafafan Bidiyoyi Da Kuma Hotuna Da Jarumar Ta Wallafa A Shafukanta Na Sada Zumunta.

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!