Video

Yanda Lawal Ahmad Da Aisha Najamu Suyi Wasan Sallah

Yanda Jarumi Lawal Ahmad Tare Da Aisha Najamu, Wato Hajiya Izza, Sai Kuma Momme Gombe Suka Gabatar Da Wasan Sallar Su A Kasar Niger.

Jaruman Sunyi Rawar Azo A Gani Wajen Gabatar Da Wasan Nasu, Inda Su Taka Rawa Sosai Sannan Kuma Sun Tara Mutane Wajen Wasan..

Kalli Yanda Wasan Ya Gudana Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button