Labarai

Yanda Daliban Jami’a Suke Murnar Kammala Karatu Cikin Kamala

GWANIN BAN SHA AWA: Yadda Wasu Ɗalibai Mata Dake Jami’ar Umaru Musa Yar’Adu’a Suka Gudanar Da Murnar Bikin Kammala Karatunsu Cikin Shiga Ta Kamala

Ina Ma dai haka matanmu suke yi a yayin kammala Karatun Su, Ba Irin Yadda Suke Yi Na Yin ‘Sign Out’ A Ƙirji Ba.

Suma Daliban University Jihar Kebbi Ba.a Barsu A Baya Ba Inda Suma Suyi Nasu Sabon Salon Hotunan Kammala Makarantar

Hotunań Yadda Wasu Ɗaliba Kebbi State University Of Science And Technology Aleiro Na Faculty Of Agriculture Suka Yi Shigar Kamala Makaranta.

Wanné fata zakú yi musu?

Back to top button
error: Content is protected !!