Labarai
Yanda Dalibai Suyi Sign Out Cikin Kamala
Gwanin Sha’awa: Yanda Daliban Jami’ar Umaru Musa Yar’Adu’a Dake Katsina Suyi Murnar Kammala Karatun Su (Graduation) Cikin Shiga Ta Kamala.
Wasu Hotuna Na Wasu Daga Cikin Daliban Mata Sunyi Ne Lokacin Da Suke Murnar Kammala Karatun Nasu, Inda Suyi Shiga Ta Kamala Wanda Ba Kasafai A Fiya Ganin Haka Ba. Yawanci Anfi Ganin Mata Da Maza Suyita Ma Kansu Zane Zane Na Rashin Daraja A Rigunansu A Yayin Da Suke Shagalin Murnar Kammala Karatun Nasu
Wannan Salon Ya Dauki Hankula Sosai Tare Da Jin Dadi Da Mutanenmu Suyi.








