Labarai
Yanda Baturiya Ziza Ta Fashe Da Kuka Bayan Rasuwar Kamal Aboki
Ajiya Masana’antar Shirya Fina Finai Na Kannywood Da Man Hajar Tiktok Ta Shiga Jimamin Da Bakin Ciki Bayan Samun Labarin Rasuwar Daya Daga Cikinsu Wato Kamal Aboki
Mutuwar Kamal Aboki Dai Ta Girgiza Mutane Sosai ganin Cewa Matashi Ne Kuma Hatsarin Mota ne Sanadiyyar Rasuwar Na Kamal Aboki Hakan Yaɗa Mutuwar Ta Taɓa Mutane Sosai Bama Iya Abokan Sana’ar Sa Kadai Ba Harda Sauran Mutane Mutuwar Kamal Aboki Ta Taba Su
Ga Bidiyon Yanda Ziza Ta Fashe Da Kuka Saboda Jimamin Rashin Abokin Aikin Nata.
Cc: ArewaFocus