Kannywood
Yanda Aurena Ya Mutu Shine Babban Bakin Cikina
Jaruma Sadiya Kabala Ta Bayyana Yanda Aurenta Ya Mutu A Garin Jos, Shine Babban Bakin Cikinta A Rayuwa, Kuma Bazata Taba Mantawa Da Shi Ba Har Abada.
Ta Bayyana Hakan Ne A Hirar Da Shafin BBCHausa Sukayi Da Ita. Inda Ta Bada Labarin Rayuwarta.








[email protected]
Allah ubangiji yasa Ina daga cikin wadanda sadiya kabala take sawa cikin Wanda in Allah yayi zata aura