Kannywood

Yanda Aminiyata So Tayi Wuff! Da Mahaifina

Tirkashi! Yanda Aminiyata Tayi WUFF! Da Mahaifina, Jaruma Amal Umar Ta Bayyana Yanda Wata Aminiyarta Taso Yayi WUFF! Da Mahaifinta,

Sharararriyar Jarumar Ta KannyWood Wacce Asalinta Har Jihar Bauchi Ne, Ta Bayyana Wani Labarin Abun Al’ajabi Da Yaso Ta Taba Faruwa Da Ita A Shekarar 2016, Inda Wata Budurwa Taso Tayi Amfani Da Damarta Ta Aure Mahaifin Amal Umar Din Domin Wata Manufa Nata.

Jarumar Ta Bayyana Wannan Labarin Ne A Wani Hira Da Akayi Da Ita Na Kai Tsaye A Shafin Instagram, Wanda Shafin Northflix Ke Tattaunawa Tare Da Jaruman.

Bugu Da Kari Jarumar Ta Bayyana Alaqar Dake Tsakaninta Da Abokin Aikinta Umar M Shareef, Wanda Murane Ke Tunanin Akwai Soyayya A Tsakaninsu.

https://youtu.be/RE1PV6r1vFQ

Back to top button
error: Content is protected !!