Kannywood

Yanda Ali Nuhu Da Iyalansa Suyi Shagalin Sallah

Hotuna Da Bidiyo Yanda SarKi Ali Nuhu Tare Da Iyalansa Suyi Shagulgulan Babbar Sallah A Gidansa, Jarumi Ali Nuhu Ya Nuna Farin Cikinsa Da Murna Na Babbar Sallah.

Iyalan Nasa Sun Hada Da Matarsa Maimuna Ali Nuhu, Sai ‘Yayansa Guda Biyu Ahmad Da Fatima Ali Nuhu, Allah Ya Maimaita Mana.

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!