Kannywood
Yanda Ali Artwork Yaje Karbar Award Da Amaryarsa
Yanda Jarumi Ali Artwork Yaje Karbar Award Tare Da Sabuwar Amaryarsa, Ranar Jumma’a 25/02/2022 Ne Dai Aka Daura Auren Ali Artwork. Inda Aka Daura Auren Nashi A Cikin Garin Kano.
Bayan Kwanaki Uku Da Shan Bikin Ne Dai Jarumin Ya Dauki Amaryar Nashi Zuwa Wajen Karbar Wani Sabon Award. Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya.