Kannywood
Yanda Ake Gudanar Da Sunan Matan Adam A Zango
Kalli Yanda Akayi Shagalin Bikin Sunan Amaryar Adam Zango Wato Safiyyah Chalawa, Inda Wannan Shine Haihuwa Na Farko Da Adam A Zangon Yayi Da Ita Amaryar Tashi.
An Sami Mace Adam A Zango Ya Maida Sunan Mahaifiyarsa Furaira Inda Aka Mata Suna Da (Diana) Muna Fatan Allah Ya AlbarKaci Rayuwarta.
Ga Shagalin Sunan Anan.







