E News

Yanda Akayi Murja Ibrahim Tabar Gidan Kurkuku

GasKiyar Magana Kan Yadda Akayi Murja Ibrahim ‘Yar Tiktok, Ta Gudu Daga Gidan Kurkuku!

Shugaban Hukumar Gidan Gyaran Halin Da Akai Ajiyar Murja Ibrahim Din Ya Bayyanawa Manema Labarai Yadda Akayi Murjar Tabar Hannunsu Tun Satin Daya Gabata.

Ya Karyata Cewa Wai Gudu Murjan Tayi Daga Gidan Gyaran Hali, Inda Yace A Dokar Gidan Gyaran Hali Duk Mutumin Da’a Kamashi Yana Kokarin Tsallake Katanga Ya Gudu, To Kai Tsaye Wannan Harbeshi Za.ayi.

Ga Cikakken Hirar Da Ayi Dashi Kan Yadda Murjar Ta Fita.

 

Back to top button
error: Content is protected !!