Kannywood

Yanda Akayi Jana’izar Jarumi Ahmad Tage

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un

A Yau Ne Litini 13/09/2021. Muka Sami Labarin Rasuwar Shahararren Jarumin NarKwanci, Kuma Mai Daukar Hoto A Masana’antar KannyWood Wayo Ahmad Tage, Inda Ya Rasu Bayan Gajeriyar Jinya Da Yayi.

Mun Sami Kawo Muku Cikaken Bidiyon Yanda Aka Gudanar Da Jana’izar Shi. Muna Fatan Allah Ya Jikanshi Da Rahama Ya Kuma Gafarta Mishi.

Kalli Cikakken Bidiyon Anan

https://youtu.be/O61kOJ3dnTg

 

Back to top button
error: Content is protected !!