Video
Yanda Akama Matashi Yama Yar Shekara 5 Fyade
Ankama Wani Matashi Dan Kimanin Shekaru 24 Yama Wata Karamar Yarinya Yar Shekara Biyar Zuwa Shida Fyade, Inda Jami’an Tsaro Su Sami NasararKamashi.
Kalli Bidiyon Yanda Akamashi Yayi Bayani Dalla Dalla Yanda Yayi Nasarar Yi Mata Fyade,