Kannywood
Yanda Akai Maryam Wazeery Dakin Mijinta
Allah Abin Godiya, Kalli Ciakken Vidiyon Yanda Akai Jaruma Maryam Wazeery Dakin Mijinta, Kamar Yanda Dai Ku Sani. Cikin Satin Nan Ne Dai Ranar Jumma’a 26/11/2021 Akaji Jaruma Maryam Musa, Wacce Akafi Sani Da Maryam Wazzery Ta Amarce.
Inda Jarumar Tayi Auren Bazata. Wajen Kokarin Kawo Muku Yanda Ya Kasance Lokacin Shagalin Bikin Ne. Shine Mu Samo Muku Yanda Aka Gudanar Wajen Kai Amarya Dakin Mijinta.
Kalla Kuga Yanda Abin Ya Kasance